Mahukunta 13:10 - Sabon Rai Don Kowa 202010 Sai matar ta ruga don ta faɗa wa mijinta, ta ce, “Ga shi ya zo! Mutumin da ya bayyana mini ran nan!” Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki10 Don haka sai ta sheƙa a guje zuwa wurin mijinta, ta faɗa masa, “Ga mutumin da ya zo wurina ran nan, ya sāke zuwa.” Faic an caibideil |