Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Mahukunta 10:2 - Sabon Rai Don Kowa 2020

2 Ya shugabanci Isra’ila shekara ashirin da uku sa’an nan ya mutu, aka kuma binne shi a Shamir.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Littafi Mai Tsarki

2 Ya shugabanci Isra'ilawa shekara ashirin da uku, sa'an nan ya rasu. Aka binne shi a Shamir.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Mahukunta 10:2
3 Iomraidhean Croise  

Bayan zamanin Abimelek, sai Tola ɗan Fuwa ɗan Dodo daga Issakar ya tashi don yă ceci Isra’ila. Yana zama a Shamir a ƙasar tudu ta Efraim.


Bayansa kuma sai Yayir daga Gileyad, wanda ya shugabanci Isra’ila shekara ashirin da biyu.


Shekara ɗari uku Isra’ilawa suka yi zamansu a Heshbon, Arower da ƙauyukan kewayenta da dukan biranen da suke gefen Arnon. Me ya sa ba ka karɓe su a lokacin ba?


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan