Mahukunta 1:8 - Sabon Rai Don Kowa 20208 Mutanen Yahuda suka yaƙi Urushalima ita ma suka ci ta. Suka karkashe mutanen birnin suka cinna mata wuta. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki8 Mutanen Yahuza kuwa suka yaƙi Urushalima, suka ci ta, suka karkashe mutanenta, suka kuma cinna mata wuta. Faic an caibideil |