Luka 7:11 - Sabon Rai Don Kowa 202011 Ba a daɗe ba, sai Yesu ya tafi wani garin da ake kira Nayin. Almajiransa da taro mai yawa suka tafi tare da shi. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki11 Ba da daɗewa ba, Yesu ya tafi wani gari, wai shi Nayin, almajiransa da kuma babban taro suka tafi da shi. Faic an caibideil |