Luka 7:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Bayan Yesu ya gama gaya wa mutanen dukan waɗannan abubuwa, sai ya shiga Kafarnahum. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki1 Bayan da Yesu ya ƙare jawabinsa duka a gaban jama'a, ya shiga Kafarnahum. Faic an caibideil |