Luka 5:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Wata rana, Yesu yana tsaye a bakin Tafkin Gennesaret, mutane kuma suna ta matsawa kewaye da shi, domin su ji maganar Allah, Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki1 Wata rana taro suna matsarsa domin su ji Maganar Allah, shi kuwa yana tsaye a bakin Tekun Janisarata, Faic an caibideil |