Luka 4:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 inda kwana arba’in, Iblis ya gwada shi. Bai ci kome ba a cikin kwanakin nan, a ƙarshensu kuwa ya ji yunwa. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki2 har kwana arba'in, Iblis yana gwada shi. A kwanakin nan bai ci kome ba. Da suka ƙare kuwa ya ji yunwa. Faic an caibideil |