Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Luka 4:10 - Sabon Rai Don Kowa 2020

10 Gama a rubuce yake, “ ‘Zai umarci mala’ikunsa game da kai, su kiyaye ka da kyau;

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Littafi Mai Tsarki

10 don a rubuce yake cewa, “ ‘Zai yi wa mala'ikunsa umarni game da kai, su kiyaye ka,’

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Luka 4:10
6 Iomraidhean Croise  

za su tallafe ka da hannuwansu, don kada ka buga ƙafarka a kan dutse.’”


Iblis ya ce masa, “In kai Ɗan Allah ne, ka faɗa wa wannan dutse yă zama burodi.”


Yesu ya amsa ya ce, “A rubuce yake, ‘Ka yi wa Ubangiji Allahnka sujada, kuma shi kaɗai za ka bauta wa.’”


Ba abin mamaki ba ne, gama Shaiɗan kansa ma yana ɓad da kamanni kamar shi mala’ikan haske ne.


Ashe, dukan mala’iku ba ruhohi masu hidima ba ne da aka aika don su yi wa waɗanda za su gāji ceto hidima?


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan