Luka 2:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 A waɗancan kwanaki, Kaisar Augustus ya ba da doka cewa ya kamata a yi ƙidaya a dukan masarautar Roma. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki1 A kwanakin nan Kaisar Augustas ya yi shela, cewa a rubuta dukkan mutanen da suke ƙarƙashin mulkinsa. Faic an caibideil |