Luka 18:2 - Sabon Rai Don Kowa 20202 Ya ce, “A wani gari, an yi wani alƙali wanda ba ya tsoron Allah, bai kuma kula da mutane ba. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki2 Ya ce, “A wani gari an yi wani alƙali marar tsoron Allah, marar kula da mutane. Faic an caibideil |