Luka 15:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 Yanzu fa, masu karɓar haraji da “masu zunubi” duka suna taruwa don jin koyarwar Yesu. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki1 To, sai duk masu karɓar haraji da masu zunubi suka yi ta matsowa wurinsa su saurare shi. Faic an caibideil |