7 Waɗannan su ne kabilan Ruben; jimillarsu ta kai 43,730.
7 Waɗannan yawansu ya kai dubu arba'in da uku da ɗari bakwai da talatin (43,730).
’Ya’yan Ruben maza su ne, Hanok, Fallu, Hezron da Karmi.
Jimillar maza daga mutanen Ruben 46,500 ne.
Yawan mutanen sashensa 46,500 ne.
Bayan annobar, sai Ubangiji ya yi magana da Musa da Eleyazar ɗan Haruna, firist ya ce,
Zuriyar Ferez kuwa, daga Hezron, kabilar Hezronawa; daga Hamul; kabilar Hamulawa.
daga Hezron, kabilar Hezronawa; daga Karmi, kabilar Karmiyawa.
Ɗan Fallu kuwa shi ne Eliyab,