Ƙidaya 26:26 - Sabon Rai Don Kowa 202026 Zuriyar Zebulun bisa ga kabilansu, daga Sered, kabilar Seredawa; daga Elon kabilar Elonawa; daga Yaleyel; kabilar Yaleyewa. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki26 Kabilar Zabaluna ke nan bisa ga iyalansu, Sered, da Elon, da Yaleyel. Faic an caibideil |