Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Ƙidaya 24:12 - Sabon Rai Don Kowa 2020

12 Bala’am ya ce wa Balak, “Ban faɗa wa ’yan aikan da ka aiko wurina ba cewa,

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Littafi Mai Tsarki

12 Sai Bal'amu ya ce wa Balak, “Ashe, ban faɗa wa manzanninka waɗanda ka aiko gare ni ba?

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Ƙidaya 24:12
3 Iomraidhean Croise  

Amma Bala’am ya amsa musu ya ce, “Ko da a ce Balak zai ba ni gidansa cike da azurfa da zinariya, ba zan yi wani abu ko kaɗan saɓanin umarnin Ubangiji Allahna ba.


Bala’am ya amsa ya ce, “To, ai, ga shi, na zo yanzu. Ina da wani ikon yin wata magana ne? Dole in faɗa abin da Allah ya ce in faɗa ne kawai.”


Yanzu ka bar nan ka tafi gida! Na ce zan sāka maka da lada mai kyau, amma Ubangiji ya hana ka samun ladan.”


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan