Ƙidaya 10:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 Sa’ad da aka busa su biyu, dukan jama’a za su taru a gabanka a ƙofar Tentin Sujada. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki3 Lokacin da aka busa kakaki biyu ɗin gaba ɗaya, sai taron jama'a duka su tattaru a wurinka a ƙofar alfarwa ta sujada. Faic an caibideil |