Ƙidaya 1:16 - Sabon Rai Don Kowa 202016 Waɗannan su ne mutanen da aka naɗa daga cikin jama’a, shugabannin asalin kabilu. Su ne kuma shugabannin dangogin Isra’ila. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki16 Waɗannan shugabannin kabilai waɗanda suke manya cikin kabilansu, an zaɓe su daga cikin jama'a domin wannan aiki. Faic an caibideil |