Hosiya 11:4 - Sabon Rai Don Kowa 20204 Na bishe su da linzamin alheri da tausayi, da ragamar ƙauna; Na cire karkiya daga wuyansu na kuma rusuna na ciyar da su. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki4 Na bishe su da linzamin alheri da ragamar ƙauna, Na zama musu kamar wanda yake ɗauke musu karkiya daga muƙamuƙansu. Na sunkuya, na ciyar da su. Faic an caibideil |