Hosiya 11:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 Ni ne na koya wa Efraim tafiya ina kama su da hannu; amma ba su gane cewa ni ne na warkar da su ba. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki3 Ko da yake ni ne na koya wa Ifraimu tafiya. Na ɗauke su a hannuna, Amma ba su sani ni ne na lura da su ba. Faic an caibideil |