Hosiya 10:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 Sa’an nan za su ce, “Ba mu da sarki domin ba mu girmama Ubangiji ba. Amma ko da ma muna da sarki, me zai yi mana?” Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki3 Gama yanzu za su ce, “Ba mu da sarki, Domin ba mu ji tsoron Ubangiji ba. Amma me sarki zai yi mana?” Faic an caibideil |