Filemon 1:14 - Sabon Rai Don Kowa 202014 Sai dai ban so in yi kome ban da yardarka ba, domin kowane alherin da za ka yi, yă fito daga zuciyarka, ba na tilas ba. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki14 Amma ba na so in yi kome ba tare da yardarka ba, don kada alherinka yă zamana na tilas ne, ba na ganin dama ba. Faic an caibideil |