Daniyel 8:16 - Sabon Rai Don Kowa 202016 Sai na ji muryar wani mutum daga Ulai tana cewa, “Jibra’ilu, faɗa wa wannan mutum ma’anar wahayin.” Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki16 Na kuma ji muryar mutum a gāɓar Ulai ta ce, “Jibra'ilu, ka sa wannan mutum ya gane wahayin.” Faic an caibideil |