Daniyel 7:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 Sai ga dabbobi huɗu, kowannensu ya yi dabam da sauran, suna fitowa daga teku. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki3 Sai manyan dabbobi huɗu iri dabam dabam suka fito daga cikin tekun. Faic an caibideil |
Dabbar da ka gani, a dā ta taɓa kasancewa, a yanzu, ba ta, za tă kuma fito daga Abis zuwa ga hallakarta. Mazaunan duniya waɗanda ba a rubuta sunayensu a littafin rai tun kafin halittar duniya ba za su yi mamaki sa’ad da suka ga dabbar, domin a dā ta taɓa kasancewa, yanzu kuwa ba ta, duk da haka za tă dawo.