Daniyel 7:12 - Sabon Rai Don Kowa 202012 (An tuɓe sauran dabbobin daga mulkinsu, amma aka bar su su rayu na wani lokaci.) Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki12 Sauran dabbobi kuwa aka karɓe mulkinsu, amma aka bar su da rai har wani ƙayyadadden lokaci. Faic an caibideil |