Daniyel 6:18 - Sabon Rai Don Kowa 202018 Sa’an nan sarki ya koma fadarsa ya kwana bai ci ba, kuma babu wata liyafar da aka kawo masa. Ya kuma kāsa barci. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki18 Sarki ya koma fādarsa, ya kwana yana azumi, bai ci abinci ba, ya kuma kāsa yin barci. Faic an caibideil |