Daniyel 5:15 - Sabon Rai Don Kowa 202015 An kawo masu hikima da masu dabo a gabana domin su karanta wannan rubutu su kuma faɗa mini abin da yake nufi, amma ba su iya ba. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki15 Yanzun nan aka kawo mini masu hikima, da masu dabo don su karanta wannan rubutu, su kuma bayyana mini ma'anarsa, amma sun kāsa faɗar ma'anar rubutun. Faic an caibideil |