Daniyel 4:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Don haka na ba da umarni a tattaro dukan masu hikima na Babilon su bayyana a gabana domin su fassara mini mafarkin. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki6 Don haka na umarta a kirawo mini dukan masu hikima na Babila don su yi mini fassarar mafarkin. Faic an caibideil |
Akwai wani mutum a masarautarka wanda yake da ruhun alloli masu tsarki a cikinsa. A zamanin mahaifinka an gane cewa yana da basira da hazaka da hikima kamar na alloli. Sarki Nebukadnezzar mahaifinka, mahaifinka sarki, na ce, ya naɗa shugaban masu dabo, da masu sihiri, masanan taurari da kuma masu duba.