Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Daniyel 2:43 - Sabon Rai Don Kowa 2020

43 Kamar dai yadda ka ga ƙarfen ya gauraye da yumɓu, haka mutanen za su zama a gauraye amma ba za su haɗu da juna ba, kamar yadda baƙin ƙarfe da yumɓu ba su haɗuwa.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Littafi Mai Tsarki

43 Kamar yadda ka ga baƙin ƙarfen ya gauraya da yumɓun, haka nan mulkokin za su gauraye da juna ta wurin aurayya, amma ba za su haɗu da juna ba, kamar yadda baƙin ƙarfe da yumɓu ba su haɗuwa.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Daniyel 2:43
2 Iomraidhean Croise  

Kamar yadda yatsotsin rabi na ƙarfe rabi kuma na yumɓu ne, haka wannan mulki zai zama rabi mai ƙarfi rabi kuma marar ƙarfi.


“A lokacin mulkin waɗannan sarakunan, Allah na sama zai kafa mulki da ba zai taɓa rushewa ba, ba kuma za a ba ma waɗansu mutane ba. Zai ragargaje waɗannan mulkokin da kuma kawo su ga ƙarshe, amma shi wannan mulki zai dawwama har abada.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan