Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Daniyel 2:24 - Sabon Rai Don Kowa 2020

24 Sai Daniyel ya tafi wurin Ariyok, wanda sarki ya sa yă kashe masu hikiman Babilon, ya kuma ce masa, “Kada ka kashe masu hikiman Babilon ka kai ni wurin sarki, ni kuma zan fassara masa mafarkinsa.”

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Littafi Mai Tsarki

24 Sa'an nan Daniyel ya tafi wurin Ariyok wanda sarki ya sa ya karkashe masu hikima na Babila, ya ce masa, “Kada ka karkashe masu hikima na Babila, ka kai ni gaban sarki, ni kuwa zan yi wa sarki fassarar.”

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Daniyel 2:24
3 Iomraidhean Croise  

“Wannan shi ne mafarkin, yanzu kuma za mu fassara ta wa sarki.


ya ce, ‘Kada ka ji tsoro, Bulus. Lalle za ka tsaya a gaban Kaisar a yi maka shari’a; Allah kuma cikin alherinsa ya ba ka dukan rayukan mutanen da suke tafiya tare da kai.’


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan