Daniyel 2:16 - Sabon Rai Don Kowa 202016 Da jin haka sai Daniyel ya tafi wurin sarki ya nemi ƙarin lokaci, domin yă bayyana wa sarki mafarkin da kuma fassararsa. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki16 Sa'an nan Daniyel ya shiga wurin sarki, ya roƙe shi ya ba shi lokaci domin ya yi masa fassarar. Faic an caibideil |