Daniyel 2:1 - Sabon Rai Don Kowa 20201 A shekara ta biyu ta mulkinsa, Nebukadnezzar ya yi mafarkai; hankalinsa ya tashi har ya kāsa barci. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki1 Nebukadnezzar ya yi mafarki a shekara ta biyu ta sarautarsa, ya kuwa damu ƙwarai har barci ya gagare shi. Faic an caibideil |