Daniyel 11:29 - Sabon Rai Don Kowa 202029 “A ƙayyadadden lokaci zai sāke kai wa Kudu hari, amma a wannan karo abin da zai faru zai sha bamban daga abin da ya faru can baya. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki29 “A ƙayyadadden lokaci kuma zai koma kudu, amma a wannan karo abin ba zai zama kamar dā ba, Faic an caibideil |