Daniyel 10:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 Ban ci abinci mai kyau ba; ba nama ko ruwa inabin da ya shiga bakina; kuma ba na amfani da man shafawa gaba ɗaya har sai da sati nan uku suka wuce. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki3 A makon nan uku ban ci wani abincin kirki ba, balle nama ko shan ruwan inabi, ban kuma shafa mai ba. Faic an caibideil |