Daniyel 1:6 - Sabon Rai Don Kowa 20206 Daga cikin waɗannan da aka zaɓa akwai waɗansu daga Yahuda, Daniyel, Hananiya, Mishayel da kuma Azariya. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki6 A cikin waɗanda aka zaɓa akwai Daniyel, da Hananiya, da Mishayel, da Azariya, daga kabilar Yahuza. Faic an caibideil |