Daniyel 1:13 - Sabon Rai Don Kowa 202013 Sa’an nan sai ka dubi fuskokinmu da na sauran samarin da suke ci daga abincin sarki; sa’an nan ka yi da bayinka bisa ga abin da ka gani.” Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki13 Sa'an nan ka duba fuskokinmu da na samari waɗanda suke cin abinci irin na sarki. Ka yi da barorinku gwargwadon yadda ka gan mu.” Faic an caibideil |