1 Bitrus 3:3 - Sabon Rai Don Kowa 20203 Kyanku bai kamata yă zama na adon jiki ba, kamar kitso da sa kayan ado na zinariya da kuma sa kaya masu tsada. Faic an caibideilLittafi Mai Tsarki3 Kada adonku ya zama na kwalliyar kitso, da kayan zinariya, ko tufafi masu ƙawa, Faic an caibideil |