Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Yunana 2:3 - Littafi Mai Tsarki

3 Ka jefa ni cikin zurfi, Can cikin tsakiyar teku, Inda igiyoyin ruwa suka kewaye ni, Kumfa da raƙuman ruwanka suka bi ta kaina.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

3 Cikin tashin hankali, ka jefa ni cikin zurfafa, a tsakiyar teku, ka kuma jujjuya ni a cikin ruwa; dukan raƙuman ruwanka da ambaliyarka sun bi ta kaina.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Yunana 2:3
11 Iomraidhean Croise  

Gama raƙuman ruwa na mutuwa sun kewaye ni, Raƙuman ruwa na hallaka suna gangarawa ta kaina.


Ina ƙaunar Ubangiji, saboda yana jina, Yana kasa kunne ga addu'o'ina.


Yakan kasa kunne gare ni, A duk lokacin da na yi kira gare shi.


Sa'ad da nake shan wahala, Na yi kira ga Ubangiji, Ya kuwa amsa mini.


Zurfafan tekuna suna kiran junansu, Matsirgar ruwa na Allah kuwa suna ta ruri! Igiyoyin ruwa na baƙin ciki Suka yi wa raina ambaliya.


Ruwa ya sha kaina, Sai na ce, ‘Na halaka.’


“Ya Ubangiji, na yi kira ga sunanka Daga cikin rami mai zurfi.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan