Yaƙub 5:9 - Littafi Mai Tsarki9 'Yan'uwa, kada ku yi wa juna gunaguni, don kada a hukunta ku. Ga mai shari'a a bakin ƙofa! Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 20209 ’Yan’uwa, kada ku yi gunaguni da juna, don kada a hukunta ku. Alƙalin yana tsaye a bakin ƙofa! Faic an caibideil |