Yaƙub 5:5 - Littafi Mai Tsarki5 Kun yi zaman duniya da annashuwa da almubazzaranci, ashe, kiwata kanku kuka yi saboda ranar yanka! Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 20205 Kun yi rayuwar jin daɗi a duniya kuna ci kuna sha na ganin dama. Kun ciyar da kanku kun yi ƙiba don ranar yanka. Faic an caibideil |