Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Yaƙub 4:14 - Littafi Mai Tsarki

14 Alhali kuwa ba ku san abin da gobe za ta kawo ba. Wane iri ne ranku? Ai, kamar hazo yake, jim kaɗan sai ya ɓace.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

14 Alhali kuwa ba ku ma san abin da zai faru gobe ba. Wane iri ne ranku? Ku kamar hazo ne da yake bayyana na ɗan lokaci sa’an nan yă ɓace.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Yaƙub 4:14
17 Iomraidhean Croise  

Amma Barzillai ya amsa, ya ce, “Shekaruna nawa suka ragu har da zan tafi Urushalima tare da sarki?


Raina ya ɓace kamar hayaƙi, Jikina yana ƙuna kamar wuta.


Shi kamar hucin iska yake, Kwanakinsa kuwa kamar inuwa mai wucewa ne.


“Ga shi, ka gajerta yawan kwanakina! Yawan kwanakina a wurinka kamar ba kome ba ne. Hakika duk mutum mai rai, Bai fi shaƙar iska ba.


Yakan tuna su mutane ne kawai, Kamar iskar da take hurawa ta wuce.


Ka tuna kwanakin mutum kaɗan ne, ya Ubangiji, Ka tuna yadda ka halicci mutane duka masu mutuwa ne!


Kada ka yi fāriya a kan abin da za ka yi gobe domin ba ka san abin da zai faru daga yanzu zuwa gobe ba.


Kada ku dogara ga 'yan adam. Wace daraja take gare su?


An datse raina, ya ƙare, Kamar alfarwar da aka kwance, Kamar saƙar da aka yanke, Na zaci Allah zai kashe ni.


Mai arziki kuma yă yi alfarma da ƙasƙancinsa, gama zai shuɗe kamar hudar ciyawa.


Domin “Duk ɗan adam kamar ciyawa yake, Duk darajarsa kamar furen ciyawa take, Ciyawar takan bushe, furen yakan kaɗe,


Ƙarshen dukan abubuwa ya gabato. Saboda haka, sai ku kanku, ku natsu, domin ku yi addu'a.


Duniyar kuwa tana shuɗewa da mugayen burinta, amma mai aikata nufin Allah zai dawwama har abada.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan