Yaƙub 4:1 - Littafi Mai Tsarki1 Me yake haddasa gāba da husuma a tsakaninku? Ashe, ba sha'awace-sha'awacenku ne suke yaƙi da juna a zukatanku ba? Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 20201 Me yake jawo faɗace-faɗace da gardandami a tsakaninku? Ashe, ba sha’awace-sha’awacenku da suke yaƙi a zukatanku ba ne? Faic an caibideil |