Yaƙub 3:14 - Littafi Mai Tsarki14 Amma in kuna da matsanancin kishi da sonkai a zuciyarku, kada ku yi alwashi da haka, kuna saɓa wa gaskiya. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 202014 Amma in kuna cike da mugun kishi da kuma sonkai a cikin zukatanku, kada ku yi taƙama game da wannan, ko ku danne gaskiya. Faic an caibideil |