Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Yaƙub 2:24 - Littafi Mai Tsarki

24 Kun ga, ashe, Allah yana kuɓutar da mutum saboda aikatawarsa ne, ba saboda bangaskiya ita kaɗai ba.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

24 Kun ga cewa ashe mutum zai sami kuɓuta ta wurin abin da ya yi ne ba ta wurin bangaskiya kaɗai ba.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Yaƙub 2:24
6 Iomraidhean Croise  

Idan Allah yana wajenmu, Za mu yi nasara, Zai kori abokan gābanmu.


Domin mun amince, cewa ta bangaskiya ne mutum yake kuɓuta, ba ta kiyaye ayyukan Shari'a ba.


Aka kuma cika Nassin nan da ya ce, “Ibrahim ya gaskata Allah, bangaskiyar nan tasa kuma aka lasafta ta adalci ce a gare shi,” aka kuma kira shi aminin Allah.


Ashe, ba haka kuma Rahab karuwar nan ta sami kuɓuta saboda aikatawarta ba? Wato, sa'ad da ta sauki jakadun nan, ta fitar da su ta wata hanya dabam?


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan