Yaƙub 2:21 - Littafi Mai Tsarki21 Sa'ad da kakanmu Ibrahim ya miƙa ɗansa Ishaku a bagadin hadaya, ashe, ba ta wurin aikatawa ne ya barata ba? Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 202021 Ashe, ba a mai da kakanmu Ibrahim mai adalci saboda abin da ya yi ba ne sa’ad da ya miƙa ɗansa Ishaku a bisa bagade? Faic an caibideil |