Yaƙub 2:2 - Littafi Mai Tsarki2 Misali, in mutum mai zobban zinariya da tufafi masu ƙawa ya halarci taronku, wani matalauci kuma ya shigo a saye da tsummoki, Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 20202 A ce wani ya shigo cikin taronku saye da zoben zinariya da riguna masu tsada, wani matalauci kuma saye da tsummoki shi ma ya shigo, Faic an caibideil |