Yaƙub 2:12 - Littafi Mai Tsarki12 Saboda haka, maganarku da aikinku su kasance irin na mutanen da za a yi wa shari'a bisa ga ka'idar 'yanci. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 202012 Ku yi magana ku kuma yi aiki kamar waɗanda za a yi musu shari’a bisa ga doka mai ba da ’yanci, Faic an caibideil |