Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Yaƙub 1:7 - Littafi Mai Tsarki

7-8 Kada irin mutumin nan mai zuciya biyu, wanda bai tsai da zuciyarsa a gu ɗaya a dukan al'amuransa ba, ya sa rai da wani abu a gun Ubangiji.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

7 Kada irin wannan mutum yă yi tsammani zai sami wani abu daga Ubangiji;

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Yaƙub 1:7
7 Iomraidhean Croise  

Ubangiji yana murna sa'ad da adalai suke yin addu'a, amma yana ƙin hadayun da mugaye suke miƙa masa.


Ubangiji yana ƙin hadayar da mugaye suka miƙa masa, tun ba wadda suka miƙa ta da mugun nufi ba.


“Sa'ad da kuke ɗaga hannuwanku wajen yin addu'a, ba zan dube ku ba. Kome yawan addu'ar da kuka yi, ba zan kasa kunne ba domin zunubi ya ɓata hannuwanku.


Amma fa sai ya roƙa da bangaskiya, ba tare da shakka ba. Don mai shakka kamar raƙuman ruwan teku yake, waɗanda iska take korawa tana tuttunkuɗawa.


Kukan yi addu'a ku rasa, don kun yi ta da mugun nufi ne, don ku ɓatar a kan nishaɗinku.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan