Biblia Todo Logo
Bìoball air-loidhne

- Sanasan -




Yahuda 1:5 - Littafi Mai Tsarki

5 Sai dai ina so in tuna muku, ko da yake kun riga kun san kome sosai, cewa Ubangiji ya ceci jama'a daga ƙasar Masar, duk da haka daga baya ya hallaka waɗanda ba su ba da gaskiya ba.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac

Sabon Rai Don Kowa 2020

5 Ko da yake kun riga kun san duk wannan, ina so in tuna muku cewa Ubangiji ya ceci mutanensa daga Masar, duk da haka daga baya ya hallaka waɗanda ba su ba da gaskiya ba.

Faic an caibideil Dèan lethbhreac




Yahuda 1:5
14 Iomraidhean Croise  

Saboda haka ya yi musu kakkausan kashedi, Cewa shi zai sa su duka su mutu a jejin,


A wannan rana ce Ubangiji ya fitar da Isra'ilawa runduna runduna daga ƙasar Masar.


Duk da haka, a kan waɗansu batatuwan da na rubuto muku, na ƙara ƙarfafawa ƙwarai, domin tuni, saboda alherin da Allah ya yi mini


Amma ko da yake ya yi muku haka duk da haka ba ku dogara ga Ubangiji Allahnku ba.


To, su wane ne suka ji, duk da haka suka yi tawaye? Ashe, ba duk waɗanda suka fito daga ƙasar Masar ba ne, waɗanda Musa ya shugabantar?


Ya ƙaunatattuna, wannan ita ce wasiƙa ta biyu da na rubuto muku, a kowaccensu kuwa na faɗakar da sahihan zukatanku ta hanyar tuni.


Ku kam, Mai Tsarkin nan ya shafe ku, dukanku kuma kun san gaskiya.


Ina rubuto muku, ba don ba ku san gaskiya ba ne, a'a, sai domin kun san ta, kun kuma sani gaskiya ba ta haifar ƙarya.


Lean sinn:

Sanasan


Sanasan