Rut 4:8 - Littafi Mai Tsarki8 Saboda haka a sa'ad da dangin nan mafi kusa ya ce wa Bo'aza, “Sai ka saye ta,” sai ya tuɓe takalminsa ya ba Bo'aza. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 20208 Saboda haka dangin nan mai fansa ya ce wa Bowaz, “Saye shi wa kanka.” Sai ya cire takalminsa. Faic an caibideil |