Rut 4:18 - Littafi Mai Tsarki18-22 Wannan shi ne asalin zuriyar Dawuda. Aka fara daga Feresa zuwa Dawuda. Feresa ne mahaifin Hesruna, Hesruna kuma ya haifi Arama, Arama ya haifi Amminadab, Amminadab kuma ya haifi Nashon, Nashon ya haifi Salmon, Salmon kuma ya haifi Bo'aza, Bo'aza ya haifi Obida, Obida kuma ya haifi Yesse, sa'an nan Yesse ya haifi Dawuda. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 202018 Ga asalin zuriyar Ferez. Ferez shi ne mahaifin Hezron, Faic an caibideil |