Rut 4:16 - Littafi Mai Tsarki16 Sa'an nan Na'omi ta ɗauki yaron ta rungume shi a ƙirjinta, ta zama mai renonsa. Faic an caibideilSabon Rai Don Kowa 202016 Sai Na’omi ta ɗauki yaron, ta kwantar da shi a cinyarta ta kuma kula da shi. Faic an caibideil |